Friday, October 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Jigawa ya kai ziyara Sakatariyar Jiharsa amma babu ma’aikaci ko daya da ya je aiki

Rahotanni sun bayyana cewa, a yau, Litinin ne Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya kai ziyara Sakatariyar jihar inda bai iske ma’aikaci ko daya ba.

A wani Bidiyo dake ta jawo a kafafen sada zumunta an ga gwamnan na lekawa ofis ofis amma babu kowa a cikinsu.

Karanta Wannan  Kalli Hoton Matashiyar da ta KĂ shè kanta saboda bata ci maki me yawa ba a jarabawar JAMB

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *