Friday, July 24
Shadow

Me yayi zafi? Yaran Rarara na ta Zhaghin Sanata Barau, Suma Yaran Sanata Barau na raddi

Rikicin cacar baki ya barke tsakanin Yaran Rarara da na Sanata Barau Jibrin.

An ga Bidiyo daban-daban na yaran Rarara suna wake-wake da kalamai na Zhaghin Sanata barau.

@dan_sandan

Tir da Kai barau inji yaran rarara #v#viral @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah

♬ original sound – @DAN_SANDA_RARARA
@mr__clown_

Rigima kake Hadawa Halinka ne Qaguwa @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah #kahuturarara #viralvideo #trending

♬ original sound – A.A.Bash

Hakanan suma wasu daga cikin yaran Sanata Barau na mayar da raddi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abinda wannan Budurwar tawa Saurayin ta bayan ganinshi da wata ta dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *