
Wannan wata ce da bata yadda akwai Allah ba, watau Ita bama Kirista bace, Pagen ce.
Ta yi wani Bidiyo ta saka kanta a jahannama.
Watau abinda take Nufi shine, ba malamai na cewa duk wanda bai yadda da Allah ba makomarsa Jahannama ba?
To ita gashi ta saka kanta a ciki.
Subhanallahi.