
An hangi mawakin Najeriya, Burna Boy ya sake daga mawakiya, Shakira sama.
Ya dagata ne bayan sun kammala waka a Birnin New York a wajan wani casu.
Wannan ne karo na biyu da hakan ke faruwa inda a baya Burna Boy kamin su yi wakar kulle wasannin World Cup aka ganshi ya daga Shakira wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai.