Thursday, July 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata Qatuwar Giwa ta bayyana a Najeriya

Wata Qatuwar giwa ta bayyana a wani kauye dake karamar hukumar Andoni dake jihar Rivers.

Mutane da yawa sun taru suna kallonta.

Karanta Wannan  Har na tuna sanda Abubakar Malami ya rika bani Wahala kullun ina kotu, yau gashi shi da iyalinsa a gidan yari>>Inji Sanata Dino Melaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *