Monday, August 24
Shadow

Malam ku sakamu a addu’a, Mun koma Mazynata, Matan Masu kudi da muke karantarwa sai neman mu suke>>Daya daga cikin dalibaina Alarammomi ya gayamin, inji Malam

Malam ya bayyana yanda daya daga cikin dalibansa Alaramma ya rokeshi da ya sakashi a addu’a.

Yace dalibin nasa yana zaunene a Abuja kuma yana karantar da daya daga cikin matan manyan mutane na kasarnan.

Yace mijin su sai ya tafi yayi wata da watanni bai ganta ba.

Yace su kuma idan sun je musu karatu sai su rika nemansu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Mùmmùnàn abinda masu qàcèn waya sukawa wata matashiya a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *