Friday, July 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami da ya dauki hankula bayan da aka ganshi yana zara idanu yana fadar babu wanda ya isa ya musu barazana

Wani Bidiyo Dan takarar Gwamnan jihar Gombe kuma malamin Addinin Islama, Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ya karade kafafen sada zumunta.

An ga malam yana zaro idanu yana cewa shin na muku kama da wanda za’a yiwa Barazana?

@halilullah17

Wannan Idanun sunfi karfin A mishi baraza na. daga ka kalli idanun mu.. – Prof Isa Ali Pantami 😳🥰👌

♬ Powerful songs like action movie music – Tansa

Bidiyon ya dauki hankula sosai inda aka ga matasa na dauka wasu ma suna barkwanci dashi.

Karanta Wannan  Najeriya ta zo ta daya cikin kasashen Duniya da mutane suka fi shan wahalar rayuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *