Friday, July 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabon Update din Maryam Yahya da ya bayyana ya tayar wa da masoyanta Hankali

Wani Bidiyon Tiktoklive na Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahya da aka yi screen Recording nata yawo a kafafen sada zumunta.

A Bidiyon an jita tana cewa ba bu wanda ya isa ya kwace mata waya.

Sannan an ji tana cewa idan aka ji ta bar Duniya to sune.

Saidai bata bayyana ko da suwa take ba.

Da yawa masoyanta sun nuna damuwa inda suke cewa suna fatan Allah yasa tana cikin koshin lafiya.

@duniyar.kannywood8

Me yake faruwa da Maryam Yahaya? ku saurari wannan

♬ original sound – Duniyar Kannywood
Karanta Wannan  Basaraken kudancin Najeriya, Olu of Warri kenan a wannan Bidiyon yake tafiya akan Scooter

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *