
Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa, yanzu haka yana wani case.
Yace Angon a ranar da abokai zasu rakashi dakin Amaryarsa aka tura masa Bidiyon wani na ma’amala da matarsa.
Yace kuma wani karin abin takaici shine Hijabin da ta je dashi dakin saurayin nata daya gani a Bidiyon daya daga cikin wanda ya saka a akwati ne.