
Sama da mutane miki 23 ne suka nemi FIFA ta hana Argentina buga gasar World Cup saboda rashin da’ar da suka nuna a gasar World Cup 2026 da aka kammala.
Hakan na zuwane a yayin da FIFA ta tabbatar da cewa tana kan binciken Argentina game da rashin da’ar da suka nuna.
Bayan kammala wasan karshe na gasar da Spain ta musu 1-0, an ga ‘yan wasan Argentina da yawa sun kama ‘yan wasan Spain da fada suna kai musu Naushi.