
Tauraruwar fina-finan kudancin Najeriya, Regina Chukwu
Ta bayyana cewa, yawanci ba’a sakasu a fim sai sun biyawa daraktoci bukatarsu.
tace dalili kenan da yasa ta fi mayar da hankali wajan yin fina-finan Yarbanci.
tace Fina-finan Turanci yawanci ba a banza ake saka Mutum a fim ba.
