Sunday, October 18
Shadow

Duk wacce ke son a sakata a fim sai ta biya musu bukata >>Jarumar Fina-finai ta fallasa

Tauraruwar fina-finan kudancin Najeriya, Regina Chukwu

Ta bayyana cewa, yawanci ba’a sakasu a fim sai sun biyawa daraktoci bukatarsu.

tace dalili kenan da yasa ta fi mayar da hankali wajan yin fina-finan Yarbanci.

tace Fina-finan Turanci yawanci ba a banza ake saka Mutum a fim ba.

Karanta Wannan  Aminu Warkal ya bayyana dalilin da yasa ya hana matarsa daukar magungunan da aka bata a asibiti bayan ya saketa duk da tana dauke da ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *