Sunday, July 26
Shadow

Na bayar da fatawa ga masu yawace-yawace zuwa kasashen Duniya, kuma suna tsoron fadawa zyna cewa, su yi aure na iya lokacin da zasu kasance a wadannan kasashen, idan zasu dawo sai a rabu, wannan ba mutu’a bane>>Inji Farfesa Ibrahim Maqari

Malamin Addinin Islama kuma limamin babban masallacin Juma’a na Abuja, Sheikh Farfesa, Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, wasu masu yawan tafiye-tafiye zuwa kasashen Turawa sun kawo masa Korafi.

Yace sun ce basa tafiya da matansu kuma kasashen da suke zuwa akwai yiyuwar fadawa zyna sosai, suna tunanin su rika aure na dan wani lokaci dan gudun fadawa Zyna.

Malam yace ya basu fatawar su rika auren na iya tsawon lokacin da zasu kasance a kasashen da suka je, yace hakan ha mutu’a bane.

Karanta Wannan  Ance Maulidin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ake yi to me ya kawo hoton Sheikh Inyas a rigunan masu maulidin, sannan Mun fito zamu shago an rufe mana hanya, me yasa ba za'a iya yin Maulidin a gida ba sai an rufewa mutane hanya? Rukayya ta tambaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *