Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Da yawan masoya Farfesa Ibrahim Maqari sun ce daga yau babu lemun da zasu sha sai Coke bayan da aka hangoshi a wani Bidiyo yana cewa a siyo masa lemun Coke

An hangi Farfesa, Ibrahim Maqari yana cewa a siyo masa Coke a yayin da wasu suka kai masa ziyara.

Hakan yasa da yawan masoya malam suka rika cewa daga yau sun daina shan wani Lemu sai Coke.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Zamu fara fito na fito da malamai, daga yau duk malamin da ya mana kudin goro yace mana 'yan Lùwàdì, Màzynata, muma zamu fito mu rama dan a cikin malam ma akwai màzynata da 'yan Lùwàdì>>Inji Tauraron Kannywood, Musbahu M. Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *