Friday, September 11
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a Yau, Litinin

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Litinin 27 ga watan Yuli na shekarar 2026 ya kamane akan Naira  ₦1,375 akan kowace dala.

fA kasuwar bayan fage kuwa, farashin dalar ya kamane akan Naira ₦1,350 idan saye zasu yi sannan auna sayarwa akan Naira ₦1,375 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wata Guguwa me cike da yashi ta taso ta Rufe sararin samaniyar birnin Riyadh na Saudi Arabia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *