Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Ko da Wani ya kawo Bidiyo cewa ya kama wani yana Zyna, bai isa a yankewa wanda ake zargi haddi ba>>Inji Sheikh Ibrahim Maqari

Malamin Addinin Islama Kuma babban limamin masallacin Abuja, Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, ko da wani ya kawo Bidiyo a matsayin shaidar cewa wani ya aikata Zyna

Yace bai isa a yankewa wanda ake zargin Haddi ba, yace wannan ana kallonsa a matsayin shaidar mutum daya ne.

Malam ya bayyana hakane bayan wata tambaya da aka masa cewa lura da zamani, shin idan Bidiyo ya bayyana aka ga wani na aikata zyna ya isa hujja a yankewa wanda ake zargin haddi?

@dahimmarshehu0

National mosque Abuja reading by sahihul bukhari lesson 03 of a book four. 25_7_ 2026 by maulana Prof maqari,,,

♬ original sound – Da himmar shehu Gembu

Karanta Wannan  Da Duminsa: Wannan wasu kayan aiki ne sojojin Kasar Amurka suka kawo Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *