Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Arewa a Shirin BBNaija 11, Bluetopia da Yusuf Muhammad sun yi rawar fitsara tare data dauki hankula

‘Yan Arewa biyu dake cikin BBNaija11 Bluetopia da Yusuf Muhammad sun yi wata rawar fitsara tare wadda ta dauki hankulan ‘yan kallo.

Bidiyon rawar sai yawo yake a kafafen sada zumunta ana ta cece-kuce akai.

Karanta Wannan  An Jefar Da Ä¢awar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An ĆĆ¬ Mața FýàdĆØ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *