
Tauraruwar Tiktok, Hafsat baby wadda a baya Update dinta ya fita ake ta yamadidi dashi a kafafen sada zumunta ta fito ta godewa Allah da cewa ita nata yayi kyau.
A yanzu dai anata yamadidin cewa, Update din Sadiya Haruna ya fita.
Inda ake cewa an ganta da wata suna tsotse-tsotse.
A martanin Hafsa tace Allah ya kiyaye a ganta da mace ‘yar Uwarta.