Saturday, August 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya saiwa matarsa iPhone 17, ya biya mata Makka, da sabuwar mota

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya saiwa matarsa Mota da wayar iPhone 17 sannan ya biya mata Makkah.

Ya bayyana a cikin wani Bidiyo yana cewa matar tasa a lokacin da zai aureta an rika zugata ana cewa karta auri me bi gida-gida yana tallah.

Yace kuma akwai masu kudi dake neman aurenta amma taki binsu ta bishi.

Yace saboda wannan halacci da ta masa yasa yake son saka mata da Alheri.

Karanta Wannan  Mata ta Gari: Kalli Yanda wata matar aure ke shan yabo saboda baiwa mijinta abinci kala-kala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *