
Babban Malamin Coci Primate Ayodele ya bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu baya son a gaya masa gaskiya.
Ya jinjinawa limaman cocin Katolika da suka je har fadar ahugaban kasar suka gaya masa halin da ‘yan Najeriya ke ciki.
Yace gaskiyace ‘yan Najeriya na cikin wahala ko yaji ko karya ji wannan ya rage nasa amma an gaya masa gaskiya.
Yace kuma shugaban kasar zai fadi zabe a 2027, na kusa dashi zasu kaishi su baro
Yace kuma abin ba zai masa dadi ba.