Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘ya’yan masu kudi a Abuja suka yi tseren motoci da motocin alfarma masu tsada sosai

‘Ya’yan masu kudi a Abuja sun yi tseren mota inda aka gansu da motoci masu tsada sosai.

Bidiyon tseren ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta muhawara akai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka Gyara Amarya kamar ba ita ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *