Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda me adaidaita ke turi saboda ambaliyar ruwa a Kano

Wannan wani me Adaidaita Sahu ne aka hango yana turi bayan da ambaliyar ruwa ta mamaye titin da yake kai.

Ruwan dai har kofar gidan Gwamnatin jihar Kano yayi ambaliya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ashe Ministan Kudi, Wale Edun, Karyata shugaba Tinubu yayi shiyasa aka saukeshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *