Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Davido ya kai Kolu da Carter Efe gidan cin abinci suka ci abincin Naira Miliyan 4 a zama daya

Davido ya kai Carter Efe da Kolu shahararru a Tiktok gidan cin abinci inda a zama daya suka ci abincin Naira Miliyan 4.

Duka hankulansu sun tashi saidai Davido yace su kwantar da hankalinsu zai biya.

Sannan Davido yawa Carter Efe Alkawarin Mota da Agogo.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Rashida Mai Sa'a da Angonta sun dauki hankula, bayan data wallafasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *