Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraruwar fina-finan Hausa, Hajiya Tubeless ke Lilo wani Darakta abokin aikinta na turata

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hajiya Tubeless ta wallafa wani Bidiyon a shafinta na sada zumunta inda ta bayyana tana kan Lilo.

An hango wani me kama da Darakta Kamal S. Alkali yana turata daga baya.

Bidiyon ya jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Nan gaba mata ne zasu rika biyan sadaki>>Inji Wannan bazawarar taje mijin aure yaki zuwa dan haka sun koma kasuwanci da hakurin zama da iyaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *