Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Daga aiken Bakanike ya canja Engine oil yayi rugu-rugu da motar kwastomansa

Wannan wata mota ce da aka baiwa Bakanike ya kai ta a yi Juye.

Saidai yana kan hanya motar ta kwace ta yi rugu-rugu.

Me motar dai harkar sayar da mota yake, motar sabuwa ce tana kasuwa.

Makaniken bai ji ciwo ba amma motar kam sai a hankali.

Karanta Wannan  Fina-Finan da 'yan Najeriya ke kallone yasa mutane da yawa ke son yin kudi dare daya>>Inji Matar Shugaban kasa, Remi Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *