Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Hausawa dake sana’a a kasar Saudiyya suka kwashi kayansu suna gudu bayan da suka ga jami’an tsaron Saudiyyar sun dososu

Wannan wasu ‘yan Najeriya ne da ke sana’a a bakin titi a kasar Saudiyya.

An gansu suna guje-guje bayan da suka ji kukan motar jami’an tsaro kowa yana ta kansa.

Karanta Wannan  Hukumar babban birnin tarayya Abuja ta kulle ofishin hukumar karbar Haraji ta kasa, FIRS, da bankin Access Bank, da gidan Man Total da sauransu saboda rashin biyan Haraji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *