Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Hausawa dake sana’a a kasar Saudiyya suka kwashi kayansu suna gudu bayan da suka ga jami’an tsaron Saudiyyar sun dososu

Wannan wasu ‘yan Najeriya ne da ke sana’a a bakin titi a kasar Saudiyya.

An gansu suna guje-guje bayan da suka ji kukan motar jami’an tsaro kowa yana ta kansa.

Karanta Wannan  Tinubu ya umarci a cire shingayen da ke kan iyakokin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *