Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon: An hango Wani Ango cikin Angwayen da Gwamnatin Kano tawa auren gata ya dauki matarsa a mashin zuwa gida

Wannan Bidiyon daya daga cikin angwayen da akawa auren gatane a jihar Kano ya dauko amaryarsa zuwa gida akan mashin.

A ranar Juma’ar data gabata ne dai aka daurawa wadannan angwayen aure da amarensu.

@na_ma_aiki_

A bride on her way to her grooms house in Kano,Komai Kano😂🙌🏽 @Dan Bello @@abba gida gida @ALKOM GLOBAL ACCESSORIES @Muhd_Auwal Boosh @AHASS_TEXTILES🦅

♬ original sound – Hon. Saifullahi Hassan
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Hotal ne suke zagaye da Ka'aba me yasa ba'a cewa mutane iskanci suka je yi acan?>>Nafisa Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *