Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Lionel Messi ya koma gida dan yin bankwana da gawar mahaifinsa kamin a binneshi

Tauraron dan kwallon kafa, Lionel Messi ya dauki hankula bayan da aka ganshi ya koma gida tare da iyalansa dan yin bankwana da gawar mahaifinsa kamin a binneshi.

A jiyane dai Allah yawa mahaifin Messi rasuwa bayaj yayi fama da rashin lafiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon gwanin Birgewa yanda dan kwallon kasar Morocco Igamane yayi murnar nasarar da suka samu akan Najeriya tare da mahaifiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *