Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata Katuwar Kada da aka gani a Jos

Wata katuwar kada ta bayyana a ruwan Dilimi dake tsakanin Titin Dan Maraya da Tudun Faira a Jos.

Jama’a sun taru suna kallonta inda aka rika daukarta Bidiyon

Karanta Wannan  Mu muka rika raka 'yan siyasa da kudaden da suka sata suna kaisu kauyukansu suna boyewa amma gashi yanzu mun gama aiki an kasa biyanmu hakkokinmu>>Tsohon Dansandan Najeriya ya koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *