Saturday, November 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Wanda suke rike da matata sub kirani, na kaiwa ‘yansanda Rahoton amma sun ce min wai kawai in je in biya kudin da aka nema dan a sako min iyalina>>Inji Ishaq Major

Tauraron dan Gwagwarmaya, Ishaq Major ya bayyana cewa, wadanda suke rike da matarsa da dansa sun kirashi.

Yace ya je wajan ‘yansanda dan kai musu korafi.

Amma sai suka ce wai ya je ya biya kudin da aka nema dan a sako masa iyalinsa.

Karanta Wannan  Sarkin Saudiyya, Salman bin Abdulaziz Al Saud ya ce a dauko Falasdiynawa 1000 wanda aka kàshè 'yan uwansu, ko aka jikkata 'yan uwansu ko aka kama 'yan uwansu a kaisu su yi aikin Hajji Kyauta, zai biya kudin daga Aljihunsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *