Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Messi ya barar da Penalty 3 a jere

Lionel Messi ya barar da Bugun daga kai sai gola a kungiyarsa ta MLS dake Amurka wannan shine karo na 3 a jere da ya barar da kwallon Penalty.

Karanta Wannan  Direba ya kashe Amurkawa 10 da motarsa yayin bikin sabuwar shekara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *