Lionel Messi ya barar da Bugun daga kai sai gola a kungiyarsa ta MLS dake Amurka wannan shine karo na 3 a jere da ya barar da kwallon Penalty.