Friday, August 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Maiwushirya da wani suna kwance akan Gado lullube da bargo da ya jawo cece-kuce

An ga Tauraron Tiktok Maiwushirya tare da wani a kan Gado suna lullube da bargo.

Ya wallafa Bidiyon ne a shafinsa na sada zumunta wanda ya jawo cece-kuce.

Da yawa dai sun rika tambayar me suke yi haka?

Karanta Wannan  Darajar naira ta yi faɗuwar da ba a taɓa gani ba a baya-bayan nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *