Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Tanimu Akawu kwance a Asibiti yayin da aka kai masa ziyara

Kungiyar Triple R ta kaiwa Tanimu Akanwu ziyara gadon Asibiti inda yake jinya.

An ganshi kwance yayin da abokan sana’arsa suke gaisawa dashi ana kuma daukarsa hotuna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shugaban Kungiyar Izala, Sheikh Bala Lau tare da matarsa suna shakatawa a kasar Turai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *