Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Shatu ta saki sabon Bidiyo bayan fitar Update dinta

Tauraruwar Tiktok, Shatu ta saki Sabon Bidiyo biyo bayan fitar Update dinta

A Bidiyon nata tace zata bayar da shawara.

Tace idan mutum yana son yayi tsawon rai.

To yasan akwai kaddara

sannan kuma kada ya biyewa abinda mutane ke fada akansa.

https://www.tiktok.com/@_shatwo/video/7676991389221129479?_r=1&_t=ZS-997FkvdsvEW
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Kwallon Penalty da Arsenal ke zargin sun samu an hanasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *