Saturday, August 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Kunamai suka rufe kamabarin wata mata da aka binne

I

mam Khadi Badamasi Aliyu ya bayar da labarin wata matar aure da aka kaira Kabarinta wadda Kunamai suka mamaye kabarin.

Yace an yi ta addu’a amma kunaman suka ki gushewa.

Yace sai da aka kira Mijin matar aka ce ya yafe mata.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin sake rage farashin kayan abinci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *