Monday, August 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Jarumin dansanda da ya kori ‘yan Fashi yana ta shan Yabo a wajan jama’ar gari

Wannan wani Dansanda ne dake ta shan Yabo a wajan jama’ar gari

‘Yan Fhashi sun je sata inda ‘yansanda suka tsere amma shi kadai ya tsaya ya shekye ‘yan fashin 6 daya ya tsere ya je ya dawo da wasu.

Dansandan dai yana nan bai tafi ba, suma wanda suka dawo ya gama dasu.

Bayan gama Artabunne jama’ar gari suka je suna jinjina masa ana dagashi sama

Karanta Wannan  Da Duminsa: Peter Obi ya isa wajan taron jam'iyyar ADC a jihar Enugu inda ake tsammanin zai koma jam'iyyar a hukumance

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *