Malam ya bayyana cewa, Shi tsohon dan Chachane.
Malam ya fadi hakane inda yace shima da yana cikin bata amma Allah ya shiryeshi.
Yace kuma shiyasa idan yaga mutum a hanyar bata baya aibantashi saidai ya mai addu’a.