A yaune aka kaddamar da fara yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Kano.
An kuma Gudanar da tattaki dauke da fastocin Tinubun.