Saturday, September 5
Shadow

Bama Farin ciki da zaman Dan Sheikh Nura Khalid Kirista>>Inji Wannan Kiristan

Ni Kirista ne amma bana murna da komawar dan Sheikh Nura Khalid kirsta.

Amma tunda abinda Allah ya kaddara kenan mun yadda

Sannan masu sukar Sheikh Nura Khalid ku daina, kuna ce mai malamin Arna to mun yadda mun karbeshi.

Kaf Najeriya babu fasto ko malami dake kira akan zaman lafiya kamarsa

Inji wannan Kiristan

Karanta Wannan  Darajar naira ta yi faɗuwar da ba a taɓa gani ba a baya-bayan nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *