Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Na sayar da kadarar Mahaifina na biyawa matata kudin makaranta amma daga baya ta rabu dani

Wannan wani magidanci ne ya bayyana cewa, ya sayar da kadarar Mahaifinsa ya biyawa mataraa kudin karatu.

Yace amma daga baya matar ta rabu dashi.

Karanta Wannan  Tun tuni ya kamata in kawo Khàrì Najeriya amma na bari sai ranar Kirsimeti ne dan ya zama kyautar Kirsimeti>>Inji Trump

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *