Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk wanda ya zagi Tinubu Jahannama zashi>>Inji wadannan matasan

Matasa sun dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da suka yi ikirarin cewa, duk me zagin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Wuta zashi.

Sun kuma bayyana cewa, Duk wanda baya son Tinubu kafiri ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Anata tsinewa wannan matar bayan da aka ga tana fada da tsohuwar da ta yi jika da ita tana dukanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *