‘Yansandan Najeriya sun fara koyan yaren kasar China.
An gansu a wani Bidiyo wata ‘yar kasar China na koya musu yaren har suna ta Dariya.
Rahoton yace ana koya musu ne kasancewar ‘yan China sun yi yawa a Najeriya.