Ambaliyar ruwa ta yi barna a jihar Anambra inda ta lalata motoci da dukiyoyin Al’ummar jihar.
An ga mutanen da suka yi asara suna fitowa suna bayyanawa Duniya irin asarar da suka tafka.