
Ganin Musulmai suna sallah akan Titi a jihar Imo ya jawo cece-kuce a wajan Inyamurai na jihar inda suke kira ga gwamnan jihar da ya dauki mataki kan Musulman.
Bidiyon lamarin ya watsu a kafafen sadarwa inda iyamuran ke ta suka suna fadar kalaman da basu dace ba.