Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni Bazawarace, wannan mutumin ya gama dani, ya yaudareni>>Inji Wannan matar

Wannan matar ta bayyana cewa, Ita bazawarace amma wannan wanda ta kafe ya nemeta da soyayya.

Tace tun bata sonsa yayi ta tura kansa jikinta har ya yaudareta tasoshi.

Tace sai da ta saki jiki dashi amma yanzu ya yaudareta.

Ta bayyana cewa yanzu zaki da Chin mutunci ne a tsakaninsu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda sojojin Najeriya ke daukar hotuna da sojojin kasar Amurka da suka zo Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *