Sunday, September 20
Shadow

Kalli Bidiyon: An kaini Kotu saboda dubu dari biyar, Wani yace zai bani amma sai na yadda dashi

Wannan wata matashiyace data ce tana aiki a wani shago aka samu matsalar kudi wasu suka bayar da kudinsu suka lalace

Tace an kaita kotu akan maganar kudin amma bata dasu.

Tace ta samu wani yace zai biya mata amma sai ta yadda dashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Yan kwallon Spain sun koma gida da World Cup

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *