Garejin Ajiye Motoci na Tsohon Gwamnan jihar Borno, Madu shariff ya dauki hankula sosai.
An ga motoci guda 24 a cikin garejin kuma wadda ciki su duka ba ta kasa da Naira Miliyan 30.
An yi bayyana mamaki da cece-kuce