Sunday, September 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wata mata ta tayar da balli saboda ta tarar Ana Sallah a kan Titi

Wannan wata mata ce data tarar ana sallar Juma’a a kan titi a kudancin Najeriya.

Ta tayar da hankalin cewa hakan bai dace ba inda ake ta bata Hakuri.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Barayi sun yi yunkurin yin sata a yayin da Gobarar Amurka ke ci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *